Sabbin magunguna:

latest

Previous

HANYOYIN DA ZAA BI DON DENA AIKATA ISTIM'NA'I.

HANYOYIN DA ZAA BI DON DENA AIKATA ISTIM'NA'I. Istim'nai shine ake kira masturbation da turanci ko kuma الاستمناء da larabci shi...

HANYOYIN DA ZAA BI DON DENA AIKATA ISTIM'NA'I.


Istim'nai shine ake kira masturbation da turanci ko kuma الاستمناء da larabci shine duk hanya da mutum zai bi domin ya kawar da shaawar sa ba gare daya sadu da mace ba.


Akwai illoli da yawa da yake haifarwa bayan kasancewar sa sabon Allah.


KU KARANTA......Illolin aikata istim'nai

Hanyoyin da zaa bi domin dena aikatawa


1. Tuba ga Allah tare da daukar Alkawarin rashin sakewa har abada.

2. Bijirewa dukkan wani nau'in abu mai tayar maka da shaawa.

3. Rage yawan jakkon finafinai a waya,ko a TV

4. Koda kaji idan baka yi shiba kamar zaka mutu ka daure karka aikata shi.

5. Rage zama a waje kaikadai don hakan zai taimaka maka,karka tuna abunda zai saka jmka aikata shi.

A takaice wadan nan suna wasu habyoyi da insha Allah mai aikata wannan zai bi domin dena aikata shi.


Allah ya tsare mu ya kare mu.



Daga dan uwan ku drmaijalalaini domin karin bayani ko bukatar magani hadadde 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist


Domin shiga group namu


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.


Share.

No comments