Sabbin magunguna:

latest

Previous

Hadin maganin da zakai jima'i sau 3 a dare saurin kawowa da kankancewar gaba

 Maganin dadewa ana jima'i wanda yake so yayi jima'i sau 3  Maganin da ake jima'i minti 40 kuma sai kayi ruwa 2 zuwa 3 bata kwan...

 Maganin dadewa ana jima'i wanda yake so yayi jima'i sau 3 






Maganin da ake jima'i minti 40 kuma sai kayi ruwa 2 zuwa 3 bata kwanta ba.

Ina wanda ya aure harija baya iya biya mata bukata,ko wanda matar shi ta raina shi baya aiki yadda ya kamata ko wanda idan yayi sau daya ana bukatar kari amma sai ganan nasa yaki mikewa.

Dukkan masu wannan matsala ga magani wanda insha Allah idan aka jarraba zaa ga abin mamaki, Kuma wannan fa'ida tana da karfi kwarai duk karfin jinin ka zatai maka aiki insha Allah,Amma fa banda mara Aure.

ABINDA ZAA NEMA:

Zaa samu itacen Farin gagai,ana samu wajen masu itatuwa wato masu maganin gargajiya.

Zaa dake shi sai ya zama gari an tankade shi,zaa rika amfani dashi a cikin shayi ko nono ko madara ta ruwa minti 30 kafin a sadu da iyali,amma fa duk sanda kasha zaka bawa uwar gida mamaki.

Allah yasa a dace

Daga maijalalaini Islamic chemist kano 08137482786
Domin bukatar hadadde magani 08088863000 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share 

1 comment

  1. Kollon kashotdin za adaki da jadanda ki ciki gabadai ko Yaya doctor please

    ReplyDelete