MAGANIN YAWAN MANTUWA,DA KAIFIN KWAKWALWA. Domin magance yawan mantuwa,da kuma karawa kwakwalwa karfi,ga wata fi'ida sai a jarraba k...
MAGANIN YAWAN MANTUWA,DA KAIFIN KWAKWALWA.
Domin magance yawan mantuwa,da kuma karawa kwakwalwa karfi,ga wata fi'ida sai a jarraba kuma insha Allah zaa samu nasara.
ZAA NEMI
1. Garin ik'lil jabal(rosemary)
2. Naa Naa (mint leaves)
3. Girfa(cinnamon)
YADDA ZAA HADA
Zaa samu kowanne magani da muka ambata garin sa,kmar chokali 5 kowanne sai a hade su waje guda a rika diban chakali 1 a tafasa kamar shayi da ruwa kofi 2 asha kofi daya safe daya yamma,zaa iya sa Zuma ko sukari idan zaa sha.
Dukkan wanda ya jarraba wannan fa'ida zaiga banbanci insha Allah.
Wallahu a'alamu
Domin karin bayani ko neman maganin mu hadadde sai a kira mu a 08137482786 ko a OFFICE namu dake cikin jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @ maijalalaini islmic chamest.
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
LIKE AND SHARE.
No comments