Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin warin baki wanda baya jin magani

 Maganin warin baki. MAGANCE WARIN BAKI. Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana. Daga drmaijalalaini kano 08137482786 Jama...

 Maganin warin baki.


MAGANCE WARIN BAKI.


Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana.

Daga drmaijalalaini kano 08137482786


Jama'a da dama suna tambaya ta magani warin baki,mutane sukance sai su wanke baki sai 3 sau 5 amma bakin baya dena wari.


abinda ke faruwa wasu matsalar ba a bakin take ba warin yana biyo nunfashin su ne,da zarar sunyi magana sai warin ya fita.


To insha Allah wannan hanya tana magamce wannan matsala sosai da sosai,kuma an gwada an samu nasara.


Sai a samu Cucumber


A yanyanka ayi blanding nashi,gurjin kamar rabi ruwa kofin 1 sai a hade a markade a juye a kofi asha da safw kafin a karya,na tsawin sati 1 idan bai dena ba ayi sati 2


Insha Allah zaa dace


Daga maijalalaini Islamic chamest/Facebook


Domin shiga group na Telegram 👇👇👇 

Telegram

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati


LIKE AND SHARE.

No comments