CUTAR KILAMIDIYA(CHLAMYDIA) yadda ake daukar ta da alamomin ta Ya cutar Chlamydia take Chlamydia yana da cikin cutukan da ake dauka wajen...
CUTAR KILAMIDIYA(CHLAMYDIA) yadda ake daukar ta da alamomin ta
Ya cutar Chlamydia take
Chlamydia yana da cikin cutukan da ake dauka wajen jima'i wanda ake kira da Sexual transmitted infection wato( STI) wanda ake dauka yayin saduwa ta hanyar dubura(Anal sex) ko jima'i ta bak wato (Oral sexi) ko jima’i tare da wanda ya kamu da cutar ta chlamydia. Yana daya daga cikin mafi yawan STIs a Amurka
Dangane da Cibiyar Kula da Cututtuka da (CDC) ta rawaito ceaa , an ba da rahoton cutar chlamydia guda 2,457,118 a Amurka a cikin shekarar 2018.
Yawancin mutanen da ke kamuwa da chlamydia ba sa ganin wata alama ta cutar. Wasu kawai suna fara ganin alamun makonni da yawa bayan kamuwa da cutar.
Sannan wannan cuta idan aka barta ba tare da magani ba,takan jawo manya cutuka masu hadari da wuyar magani.
Alamun cutar chlamydia wadan da aka dauka lokacin jima'i da farji da azzakari sun haÉ—a da:
1. zafi lokacin fitsari
2. fitar farin ruwa ta azzakari
3. kumburin maraina ko ciwon su
4. Yawan zubar jini bayan saduwa
5. Yawan wasan al'ada
6. Jin zafin jimai
Amma ga wadan da suka dauka wajen jima'i ta dubura zasu samu Alamomi kamar:-
1. ciwon dubura
2. Kaikaiyin dubura
3. zubar jini ta dubura.
Hanyar kame kai daga wannan cuta shine kauracewa mai wannan lalura da saduwa har sai ya samu waraka,ko amfani da kwaroron roba a yayin saduwa.
Kauracewa saduwa ta baki ko dubura domin ana daukar wannan cuta a wannan hanya.
Allah ya tsare mu ya kare mu.
Domin shiga group namu 👉👉👉👉Ku shiga nan
YouTube channel namu 👉👉👉👉Shiga nan
Daga nan zauren maijalalaini.com domin bukatar magani hadadde ko karin bayani 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati
SHARE.
No comments