Sabbin magunguna:

latest

Previous

MAGANIN SANKO/ZUBAR GASHI KO RASHIN FITOWAR GASHI

  Duk wanda yake bukatar magance rashin Fitowar gashi a bigiren sa,ko wanda baya saurin fitowa ko wanda idan ya fito baya saurin taruwa ga m...

 

Duk wanda yake bukatar magance rashin Fitowar gashi a bigiren sa,ko wanda baya saurin fitowa ko wanda idan ya fito baya saurin taruwa ga maganin da zai hada yayi amfani dashi.


Kuma wannan magani maza da mata kowa zai iya amfani dashi manya da yara insha Allah.


ABINDA ZAA NEMA.


1. Khaltuffa (Apple cider vinegar)

2. Man Albasa (Onion oil)


Da farko zaa samu ruwa rabin karamin kofi sai a zuba ruwan khaltuffa murfi 3 a ciki zaa shafa a inda ake bukata a barshi na tsawon minti 5 sannan asa tuwa a wanke.


Sannan a kawo man Albasa a shafa a wajen haka zaa yi sau daya a rana,har a samu biyan bukata.


Allah yasau dace.


Domin shiga group namu


Kuyi subscribe na YouTube channel namu


Daga dan uwan ku drmaijalalaini domin karin bayani ko bukatar magani hadadde 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.



Share.

No comments