Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin matsi da infection na mata da karin Niima da Shaawa

Maganin matsi da infection na mata da karin Niima da Shaawa  Wannan fa'ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata...

Maganin matsi da infection na mata da karin Niima da Shaawa 



Wannan fa'ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.


YADDA ZAAI SHINE


Da farko zaa samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauki yadan huce sai mace da rika tsoguno a ciki,ko kuma ta rika kama ruwa dashi a rana sau biyu 



Idan da fita rsai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatussauda tayi matsi dashi.


Insha Allahu zaaga abin mamaki sosai

Maijalalaini islmic chamest Kano 08137482786.


Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.


LIKE AND SHARE



Insha Allahu

No comments