Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin karya sihiri ko maita karya asiri fisabilillah

DON KARYA SIHIRI KO MAITA. DON KARYA SIHIRI KO MAITA. DON GIRMAN ALLAH KUYI SHARE Ga duk wanda Allah ya jarabta akai wa Asiri ko sihiri ko t...

DON KARYA SIHIRI KO MAITA.





DON KARYA SIHIRI KO MAITA.


DON GIRMAN ALLAH KUYI SHARE



Ga duk wanda Allah ya jarabta akai wa Asiri ko sihiri ko tsafi ko kambun baka.

To ga hanya nan sahihiya wacce da yardar Allah flda anyi da andace.



Zaa nemi kaikayi koma kan mashekiya.
Zaa nemi furen Tunfafiya.


A nan za a nemi garin ganyen kaikayi koma kan mashekiya sai a nemi furen tumfafiya a shanya, idan ya bushe sai a dake a gauraya su waje daya a nemi allo babba a rubuta abun da ya sauwaka daga ayoyin Alkur’ani Maigirma sai a wanke a tafasa a sha tun da safe kamin a karya. Wallahi sihirin ko wane iri ne zai karye nan take da yardar Allah.

Domin karin bayani 08137482786

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

LIKE AND SHARE.

No comments