Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri girman gaba

Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri  Yan'uwa duk mai bukatar kara girman azzakarinsa da tsayi ko kauri ko da dabi'a ce tund...

Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri 



Yan'uwa duk mai bukatar kara girman azzakarinsa da tsayi ko kauri ko da dabi'a ce tunda kun girma a gabanku zai dace insha Allahu idan kukayi wannan fa'ida.




 Sannan baya ga kati na girma, wannan hadin yana magance fitar maniyyi da wuri da karancin maniyyi, don haka koda kana da isasshen Gaba za a iya hada shi don kara yawan maniyyi da lafiya.




 ABINDA ZAA NEMA 


 1. Albasa Babba

 2. Tafarnuwa

 3. Zuma


 Da farko za'a samu Albasa wadda jikinta yayi ja, za'a samu guntu guda daya madaidaiciya, sai a samu Tafarnuwa guda 10, sai a bare kowannensu a yanka shi kanana.


 Sai ki hadasu da ruwa rabin kofi ki gauraya, bayan haka sai a zuba a cikin kofi sannan a zuba zuma rabin kofi kadan a hada a sha babban kofi safe da dare har sai an gama.



 In sha Allahu zai samu nasara.


 Allah yasa mu dace.


 Domin shiga group din mu


 Kuyi subscribing din mu YouTube channel


 Daga dan uwanku Dr. Maijalalaini, domin karin bayani ko kuma idan kuna bukatar maganin hade, ku kira 08137482786.


 Yana da kyau a yi sadaka ga Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Sallah.


 Share.

No comments