MAGANIN GIRMAN GABA,DA KARFIN MAZA DA SAURIN INZALI DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA Daga dan ...
MAGANIN GIRMAN GABA,DA KARFIN MAZA DA SAURIN INZALI
DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA
Daga dan uwan ku DrMaijalalaini 08137482786
Yadda zaka magance matsalar inzali da wuri shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asali wanda babu kwaya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada.
Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dà ttin mara.
Citta mai kogo da Namijin goro
Yadda zaa hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai.
Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.
Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa ramin chokali sau biyu a rana.
Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.
Don karin bayani ko mallakar hadadde call_ 08137482786 ko whatspp.
Muna Jaharr kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @ maijalalaini islmic chamest
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
LIKE AND SHARE ➡️
Ban gane yayan kammun a Ina ake samunshi
ReplyDelete