MAGANIN CIWON IDO KO AMOSANIN IDANU FISABILILLAH. Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana. Duk wanda yake fama da ciwon ido...
MAGANIN CIWON IDO KO AMOSANIN IDANU FISABILILLAH.
Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana.
Duk wanda yake fama da ciwon ido kowannne iri ne indai ciwo ne insha Allah yayi kokari ya jarraba wannan magani.
Amma banda hakiya ko yana banda glaucoma,amma indai ciwo ne ko Amosani ko kaikai ko wanda idanuwan sa suke yin ja duk zasu iya amfani dashi.
ABINDA ZAA NEMA.
Yayan Hulba.
Zaka samu yayan Hulba sai a debi karamin chokali a hada da ruwa kofi daya sai a dafa sosai,sai a sauke a barshi ya huce sai a rika wanke idanu dashi .
Amma a tabbata ruwan yana taba gilashin idanun, insha Allah zaa samu har a samu sauki
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
Assalamu alaiku magani ciwo ido hakiya
ReplyDelete