Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin ciwon hakori kowanne iri da maganin hakori mai rami

Maganin ciwon hakori cikin sauki   Alhamdulillah Rabbil Alameen,a yau kamar yadda yan uwa suka bukaci a kawo musu maganin ciwon hakuri to ya...

Maganin ciwon hakori cikin sauki




  Alhamdulillah Rabbil Alameen,a yau kamar yadda yan uwa suka bukaci a kawo musu maganin ciwon hakuri to yau Allah ya nufa gashi mun kawo.
Kuma wannan fa'ida tana da karfi da tasiri sosai da sosai,abin bukata kawai a samu ingredients din ya zama Original.


ABINDA ZAA MENA.



1. Man kanin fari(clove oil)
2. Garin kaninfari (clove powder)


YADDA ZAA HAKA.



Idan hakurin ciwo yake ko rawa ko radadi,to sai a samu man kanin fari a dankwalo da auduga a lika a wajen zuwa minti sha biyar sa a cire,ai haka sau biyu a rana.


Idan kuma yayi rami to sai a samu garin kaninfari kadan a kwaba shi da man kaninfarin,sai a dauki kadan a dika a wajen lokacin kwanciya bacci,zuwa safiya a kuskure baki a zubar.


Insha Allah duk mai fama da ciwon hakuri yayi amfani da wannan fa'ida da yardar Allah zai samu waraka.


Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.


Domin karin bayani ko neman maganin mu hadadde sai a kira mu a 08137482786 ko a OFFICE namu dake cikin jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @ maijalalaini islmic chamest.

LIKE AND SHARE.

No comments