Sabbin magunguna:

latest

Previous

Karin shaawa da Niima na maza da mata da jin dadin jima'i

Abubuwan da suke karawa namiji shaawa da mace  Wasu Abinci Da Suke Karawa Mace Girman Kuturi ( hips ): Mun Sha samun wasiku daga waje mata h...

Abubuwan da suke karawa namiji shaawa da mace

 Wasu Abinci Da Suke Karawa Mace Girman Kuturi ( hips ):


Mun Sha samun wasiku daga waje mata harma da maza magidan ta na yadda matan su zasu kara girman kugun su.


Da yake al'amari ne na bincike kamin yin bayani. Hakan yasa sai a wannan lokacin muka samo amsa da zamu.


Baya ga motsa jiki na musamman da mace da take son kugun ta ya kara girma zata yi, da akwai kuma wasu abinci na musamman da mace zata rika ci idan tana son kwankwason ta ya bude.


1: Kifin Salmon 🐟 cin sa yana samarwa ma


ce karin duwawu saboda kifin na dauke da sinadarin proteins mai yawa da kuma sinadarin Omega-3.


Don haka idan mace na da burin kara girman mazaunan ta, ta yawaita cin wannan kifin da ake kira Salmon a turance.


2: Yawan cin kwai 🥚 shima yana kara girman kugun mace a binciken da muka gudanar. 


Yawan cin kwai ga mace yana damar mata da sinadarin leucine da amino acids da suke karawa duwawun mace girma.


3: Yawan cin Brown Rice shima yana kara girman duwawu ga mata.


Shi wannan nau'in shinkafa yana dauke ne da sinadarin carbohydrates da kuma sinadarin proteins. 


Hakan yasa yawan cinsa ga mace zai karamata girman jiki da kuma duwawu.


4: Avocado 🥑 wato Fiya, shima yawan cinsa na mace na sawa ya kara mata girman mazaunai. 


Yawan cin wannan cima yana samar da sinadarin potassium a jikin mace yadda zai kara mata girman mazaunai.

 

5: Bayan duk motsa jiki idan mace zata samu kaza ta rika ci. Cikin karamin lokacin zata tara kaya a bayanta.


Yawan cin kaza a cewar masana na samar da sinadaren proteins, vitamin da kuma mineral. Wanda dukkaninsu sinadare ne da suke gyara jiki da kuma kara girma.


6: Shima waken soya 🌾 yana da matukar amfani wajen karawa mace girman baya idan tana yawan amfani dashi.


Ganin yadda yake dauke da sindare masu kara girman jiki da duwawu. 


7: Shan madara 🥛 musamman mara sugar a ciki shima yana sa mace duwawunta ya kara girma.




Ana so duk bayan motsa jiki mace ta samu madara ta kwankwada idan tana son kara girman kugu.


8; Yawan cin ganye 🌿 irinsu zogale, rama da sauransu. Suma masana harkar abinci sunce suna iya karawa mace girman baya.

 

Wadannan sune wasu daga cikin abincin da mace zata himmantu wajen cinsu muddin dai tana burin samu kugu ba tare da amfani da magungunan bature ba.


Sai dai dole sai mace ta hada da wasu motsa jiki na musamman da kuma yiwa duwawunta tausa da man kwakwa ko na ayu idan tana son cimma burinta cikin karamin lokaci.


Mun gode maijalalaini Islamic chemist 08137482786


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments