Sabbin magunguna:

latest

Previous

Home remedy for toilet infection

Home remedy for toilet infection  *SAURIN KWANCIYAR NONO* Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aurenki ki daina saka damanmu kaya ...

Home remedy for toilet infection 



*SAURIN KWANCIYAR NONO*


Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aurenki ki daina saka damanmu kaya kuma babu brz ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko kirinka daga zani sama kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da rashin saka brz suma suna kawo saurin zubewar nono.


*👙GYARAN NONO 👙*


➮ alkama.

➮ madara.


zaki yi shi sau biyu a rana zaki yi hakan kafin sati biyu a yi iyaye da kuma sati biyu bayan iyaye.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

✮✮ GYARAN NONO✮✮


➦ Hulba za a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi sai kuma a shafa man hulba za a ga abin mamaki.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

*♖ GYARAN ・ NONO ♖*


A tafasa hulba a gasa nono, sai a shafa kwan salwa a kuma fasa kwan salwan guda uku a sha.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

*➜ GIRMAN NONO ➜*


➻ ganyen tatarida

➻ wake

➻ gujjiya

➻ alkama.


ki samu wake gwangwani daya gujjiya gwangwani biyu, alkama gwangwani biyu ki kai inji a nika miki, ki daka ganyen tatarida gari gwangwani daya ki hada, guri guda ki dinga zubawa a nono kindirmo mara tsami kina sha amma garin magani cokali biyu.


*♖➻ CIKOWAR NONO ➻♖*


-➩ habbatus sauda

-➩ hulba

-➩ shinkafa

-➩ madara


zaki hade su guri daya sai ki rika yin kunu kina sha kafin awa biyu da yin barci sannan awa biyu bayan breakfast, ki hanzarta yin wannan hadin da ixnin Allah za'a ga biyan bukata.


Allah yasa mu dace.


Daga dan uwan ku drmaijalalaini domin karin bayani ko bukatar magani hadadde 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share

No comments