Alamomin da idan kana jin su to lallai kana da karancin maniy a tare dakai. Da yawa akwai maza wadan da suke fama da wannan matsala ba tare ...
Alamomin da idan kana jin su to lallai kana da karancin maniy a tare dakai.
Da yawa akwai maza wadan da suke fama da wannan matsala ba tare da sun sani ba,amma akwai alamomi da yawa da kuma abubuwan da idan kana ji ko ganin su a tare da kai to babu shakka kana da wannan damuwa da Karancin maniy (Low sperm count)
Yana da kyau ace kasan komai na yanayin jikin ka ta yadda da zarar kaji wani sauyi to lallai kasan akwai damuwa ta yadda zakai saurarin magance wannan damuwa kafin tayi karfi a tare dakai.
Wannan abu yana daga cikin babban abinda yake ciwa maza ma'aurata tuwo a kwarya, domin yana hana namiji gamsar da iyali yana jawo saurin kawowa da rashin kara jima'i fiye da sau daya,a wasu lokutan ma yana iya jawo rashin haihuwa a kan lokaci.
Amma ka kadan daga cikin Alamomin da zaka gane kana da wannan matsala.
1. Yawan kasala.
2. Karancin Shaawa.
3. Rashin haihuwa.
4. Jin gajiya ko ciwon kai bayan anyi jima'i.
5. Rashin fitowar gashi Musamman a fuska,kamar saje da gemu.
6. Jin ciwo a cikin yayan maraina(Testicles)
Kadan daga cikin Abubuwan da suke jawo wannan matsala.
1. Kiba ko yawan jiki
2. Samun rauni ko yin aiki ga yayan maraina
3. Cutar Varicocele
4. Jinyar infection wato sanyin mara
5. Matsalolin jima'i kamar ciwon suga ko samun rauni a spinal cord.
6. Matsalar garkuwar jiki
7. Shan wasu magunguna kamar na ciwon kansa cutar ulcer Antibiotics da kuma Antifungals.
8. Yawan aika istim'nai.
Domin samun maganin wannan cuta ku shiga koren rubutun nan
👇👇👇👇
Maganin karin ruwan maniy
Sannan zaku iya samun magani hadadde a wajen mu ga masu irin wannan matsala su neme mu a 08137482786 08088863000
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments