Sabbin magunguna:

latest

Previous

Yaji dakan maza maganin kankancewar gaba saurin kawowa da karfin maza

Maganin kankancewar gaba saurin kawowa sanyin mara da karfin maza  Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da wannan l...

Maganin kankancewar gaba saurin kawowa sanyin mara da karfin maza 



Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da wannan lokaci ina fatan muna cikin koshin lafiya.

A yau ma muna dauke da wata fa'ida wacce take kara karfin da namiji,kuma mata ma zasu iya amfani da wannan fa'ida domin karin niima.


ABINDA ZAA NEMA.


1. ganyen Zogale

2. Yayan Zogale

3. Citta

4. Kaninfari

5. Masoro

6. Kimba.


Kowanne ana son a samu busashshe,sai a hade a dake su suyi kaushi,zaa rika diban karamin chokali a zufa a shayi mara madara, tsawon minti 15 sannan a sha,safe da yamma....


Wannan fa'ida kuma tana maganin sanyin mara ciwon mara mataccen maniyy da amosanin mara.


Allah yasa mu dace.


Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.


LIME AND SHARE.

No comments