Maganin sanyin mara mai kuraje da kaikayin matsematsi Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku f...
Maganin sanyin mara mai kuraje da kaikayin matsematsi
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi,da fatan muna cikin koshin lafiya.
A yau na bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata,kuma wannan magani ne sadidan mujarrabun kaifiyyan la shakka fihi.
ALAMOMIN SANYIN MARA.
1. Dauke sha'awa
2. Fitar farin ruwa daga gaba
3. Tsagewar farji
4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji
5. Saurin inzali.
6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani
7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki.
8.fitar kuraje a baki da makogaru
ABINDA ZAA NEMA
1. ganyen zogale( moringer)
2. Ganyen raihan(basil)
3. Kanun fari(clove)
4. Citta(Ginger)
5. Tafarnuwa (Garlic)
YADDA ZAA HADA.
Zaa samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niƙe su,suyi laushi.
Zaa rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara(Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha,zaai haka sau 2 a rana.i
Idan mace na ciwon mara da debi chok81 babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.
Zaai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1.
Kuyi subscribe na YouTube channel namu
Domin karin bayani ko neman maganin mu hadadde sai a kira mu a 08137482786 ko a OFFICE namu dake cikin jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @ maijalalaini islmic chamest.
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
LIKE AND SHARE.
Allah ya saka muku da mafificin alkhairi
ReplyDeleteAmma dan allah me nene raihan?
Kuma a ina za a sa meshi?
🙏🙏
Asalamu alaaaikum INA mai gofiya da wannan kafa,tam bayana shine yaya zan yi in samu number WhatsApp na malamin
ReplyDelete