Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin saurin kawowa a lokacin saduwa

 Maganin saurin kawowa a lokacin saduwa Mai bukatar ya ga ya jima yana soyayya da mace to ya yi kokarin yin wannan hadin, amma idan ba ka da...

 Maganin saurin kawowa a lokacin saduwa


Mai bukatar ya ga ya jima yana soyayya da mace to ya yi kokarin yin wannan hadin, amma idan ba ka da aure kada ka gwada.


 Za ku sami waÉ—annan abubuwan


 1. 1 karas

 2. Rabin tumatir.

 3. Citta danya 1/4



 Idan ana so sai a yanka su kanana sai a hada su (hada su) sannan a zuba zuma cokali 1 a ciki sai a kwaba sa'a daya kafin a kusanci iyali.



 Za ku yi mamakin gaske ranar da kuka gama wannan.





 Domin shiga group dinmu 👉👉👉 A Telegram

 Daga Dandalin mu na maijalalaini.com

 Daga alqalamin dan uwanku drmaijalalaini 08137482786

 Muna cikin shirin nemo kasuwar kofar ruwa a tashar @maijalalaini islamic chemist.



 Yana da kyau a yi sadaka ga Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama


Share
 

No comments