Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin hana saurin kawowa maganin dadewa ana jima'i

Duk wanda ya shafa wannan a gaban sa sai yagi minti 40 yana jima'i 'Yan uwa akwai fa'ida wajen jinkirta saurin kawowa a lokacin ...

Duk wanda ya shafa wannan a gaban sa sai yagi minti 40 yana jima'i

'Yan uwa akwai fa'ida wajen jinkirta saurin kawowa a lokacin jima'i, musamman ga masu karfi amma basa dadewa lokacin  jima'i.


 Wannan sirrin yana da matukar tasiri wajen hana inzali  da wuri a lokacin saduwa, kuma fa'idar tana da sauÆ™in haÉ—awa da sauÆ™in amfani.


 ABINDA ZAA NEMA


 1. Man zaitun

 2. Vaseline



 Za'a hadasu waje guda a murzawa sosai sannan a rika shafawa azzakari dashi kamar awa daya kafin a kusanci iyali sai a wanke muddin kayi haka a ranar nan to lallai baza ka kawo da wuri ba

 



 Allah yasa mu dace


 Domin shiga group dinmu na Telegram



 Daga gidan yanar gizon mu na Maijalalaini.com


 Daga dan uwanku drmaijalalaini 08137482786

 Muna cikin shirin nemo kasuwar kofar ruwa a tashar @maijalalaini islamic chemist.


 Yana da kyau a yi sadaka ga Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama



 Share 

No comments