Sabbin magunguna:

latest

Previous

MAGANIN CIWON SUGA(DIABETES

MAGANIN CIWON SUGA(DIABETES AYI SHARE SABODA ANNABI. Maganin rabuwa da ciwon suga har abada cikin nufi da iko da kuma yardar Allah duk mai f...

MAGANIN CIWON SUGA(DIABETES



AYI SHARE SABODA ANNABI.



Maganin rabuwa da ciwon suga har abada cikin nufi da iko da kuma yardar Allah duk mai fama da wannan jarabta,muddin yayi Amfani da wannan fa'ida Allah zai warkar dashi har abada.

Kuma wannan hanya babu kashe wani kudi ko neman wasu magungunan masu wuyar samu ko tsadar kudi.

Abinda zaa nema kawai shine,MA'U WARDI (rose water) kuma ana samun sa a Islmic chamest.

Zaa samu shi a rika zuba chakali 2 cikin kofi daya na tuwa ina sha kullum da safe kafin a karya tsawon sati 2 Allah zai warkar da mai lalular.

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

LIKE AND SHARE.

No comments