Maganin sanyi na mata da maza. ( Idan Kakaranta Ai Share ) Yau ma Cikin Hukuncin Ubangiji mun samu nasarar gano maganin sanyi...
Maganin sanyi na mata da maza.
( Idan Kakaranta Ai Share )
Yau ma Cikin Hukuncin Ubangiji mun samu nasarar gano maganin sanyin mara da ya addabi Al ummar Annabi .
Me Fama da wannan matsala yanemi ,
- CITTA
- TAFARNUWA
- TUMERIC
- KANUFARI
- RUWAN ZAM ZAM
Idan an samu wadannan abubuwa , se yankasu zuwa kanana , amma atabbatar an kankare bayan tumeric ,kuma ancire bawon tafarnuwa.
Se a samu robar EVA ko wata makamancinta a zuba wannan kayan da aka yanka , se azuba ruwan zam zam aciki acikata amma karta kawo baki.
A ajiyeshi tsawon kwana daya da wuni guda , bayan wannan adadin se asha karamin Kofi da safe har tsawon sati uku Insha Allah zaadace.
SHARADI !!
Atabbatar an ajiyeshi awaje me sanyi , kuma kar abari Yaro yasha , ko Mace me Juna biyu da ya haura wata Hudu. Katabbatar kaci abinci kafin kasha , masu matsalar Ulcer Susa Zuma aciki kafin susha.
Allah Yasa adace.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments