Abubuwan da suke kawo fitar farin ruwa a gaban mace Farin ruwa(white discharge) wanda ke fitowa daga farji ko azzakari, a lokacin shaawa ko ...
Abubuwan da suke kawo fitar farin ruwa a gaban mace
Farin ruwa(white discharge) wanda ke fitowa daga farji ko azzakari, a lokacin shaawa ko da lokacin jima'i ko bayan jima'i.
Akwai farin ruwan da yake fita daga farji domin taimakawa mace wajen jima'i.
Misali akwai wani nauyin farin ruwa da ake kira da (cervical mucus)shi idan ya fita yana wanke farji tare da kara masa santsi,ya zama kamar an shafa masa wani mai me yauki.
Sannan akwai wani ruwa wanda ake kira da (Penile fluid) wanda ke fita ta cikin bututu É—aya da fitsari(yana fita hanya daya da fitsari.
Wadannan ruwaye idan aka ga sun fita ba komai bane lafiya ce.
A wasu lokuta, fitar ruwan yana nuni da cewa mutum ya kamu da cutar infection ne, Amma insha Allah zan danyi bayani akan wanne ne na cuta wanne ne na lafiya da cikin su.
FITAR FARIN RUWA LOKACIN DA MACE TAJI SHAAWA.
Sha'awar jima'i shine sanadin farin ruwa da farjin mace mafi yawanci lokaci, kuma wannan ruwa yana fita fari mai haske . Wannan ruwan yana tsaftace da bata kariya ga farji.
Lokacin da mace daji sha'awar jima'i, wannan ruwan yana karuwa tare da fitowa daga gaban da,kuma indai mace ba zafi take ji wajen jima'i ba wannan ruwan fitar sa ba komai bane face lafiya
FITAR FARIN RUWA LOKACIN DA AL'ADA (HAILA) TAZO(MENSTRUAL CYCLE)
Ba matsala bane mace taga farin ruwa a lokacin da al'adad ta tazo ko kuma a karshen al'adar tata.
A lokacin ovulation lokacin da kwan haihuwar mace ke fita, farin ruwa na fita daga gaban mace kalar sa kuma kamar farin dake cikin danyen kwai
Sannan idan akai jima'i a wannan lokacin na ovulation zaa iya ganin wannan farin ruwan hatta akan azzakari.
GANIN FARIN BAYAN AN GAMA JIMA'I.
Idan mace tana ganin farin ruwa bayan an gama jimai da ita, to wannan lallai taba da infection a tare da ita.
A takaice wadan nan suna wasu daga cikin lokotan da mace zata iya ganin farin ruwa yana fita daga gaban ta,ina fatan kuma yan uwa sun karu da wannan dan takaitaccen bayani nawa.
Allah yasa mu dace.
Domin shiga group namu 👉👉👉
Kuyi subscribe na YouTube channel namu 👉👉👉
Saga Alkalamin dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786
Domin karin bayani ko bukatar magani hadadde muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
SHARE.
Asalamu Alaikum malam inada tambaya
ReplyDeleteTambayata shine ni idan naje yin toilet nakanyi fitsari awurin fitsarin kuma sainaga wani farin ruwa nafita daga gabana kome yake kawo hakan kuma hakan lapiyane ga reni
Kuma sannan idan ina hira da mace nan ma nakanga farin ruwa nafita daga gabana Amma ba kalarsu daya dawancen nafarkoba
Nagode sai naji daga gareka
Wa'alaikumus salam warahmatullah wabarkatuhu
DeleteWanda kake gani wajen fitsari bacterial infection ne,yake jawo fitar farin ruwa lokacin fitsari,shi kuma wanda yake fita lokacin shaawa wannan maziyy ne
Salamu'alaika malam
ReplyDeleteNi inadayawan sha'awa kowani lokaci wandona yanalalacewa dawani ruwamai haske abisa qananandalilai nasha'awa
Kumani bantaba aureba kuma bantaba zinaba komekejawohaka???
Nagode sainajika
Aslm malam menene hukuncin idan farin ruwa
ReplyDeleteya fito bayan angama fitsarin