Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin kaikayin matsematsi da kaikayin gaba

Maganin kaikayin matsematsi da kaikayin gaba Kai tsaye ana cewa sanyin mara shine yake jawo wannan matsala,amma abinda ya kamata mu sani shi...

Maganin kaikayin matsematsi da kaikayin gaba

Kai tsaye ana cewa sanyin mara shine yake jawo wannan matsala,amma abinda ya kamata mu sani shine ba iya shi kadai yake jawowa ba akwai abubuwa da dama.


 Akwai abubuwa da yawa da ke haifar da wannan matsala, bayan kamuwa da cuta da akan ce yana haifar da wannan matsalar, akwai wasu abubuwa a bayansa.


 


 Wani lokacin sanya kaya ko underwear wanda ya matse ka yana jawo kaikai wani kuma motsa jiki ko tafiya mai nisa a kafa ko gudu suna jawo masa wannan.


 Akwai karancin tsafta, mutum ya rika sanya underwear kusan mako guda ba tare da an canza shi ba, wasu kuma ba sa barin shi ya bushe bayan sun yi wanka sannan su sanya tufafi, duk suna haifar da wannan matsala.


Koda gaban dadewa yake yana saba yana wari insha Allah idan akai wannan zaa samu waraka 


 Abubuwan da ake buÆ™ata:


 1. Man Darbejiya

 2. Man tafarnuwa.

 3. Man zogale.

 4. Man kwakwa.


 Yadda ake hadawa:


 Da farko zaka samu kowanne daga cikinsu, amma ka tabbata ka samu na asali masu kyau saboda biyan bukata, kuma kowanne yana samuwa a Islamic chemist.


 Idan ka saya kowanne, auna shi da murfin kwalban.


 Sai a hada su waje daya a shafa a wurin da pimples ya bayyana ga namiji, idan ya takura sai a bar shi, sai a yi wanka a bar shi ya bushe, sai a shafa wannan maganin a wurin sannan a sa tufafi. , sannan a yi kokarin canza rigar a kowane kwana 2. .


 Idan mace tana da kuraje ko ko kaikayi ita ma zata iya amfani da wannan a dangwala da auduga tayi matsi dashi idan zata kwanta na tsawon sati guda


 Allah yasa mu dace.


 Daga maijalalaini Islamic chemist kano 08137482786,ga bukatar magungunan hada magunguna ga kowacce cuta muna cikin kasuwar kofar ruwa ta kano a tashar kou channel @maijalalaini islamic chemist 08088863000.


 Yana da kyau a yi sadaka ga Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Sallah.



 Domin shiga group din Telegram

 ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡

 


 Raba shi zuwa rukunin abokai.

No comments