Maganin gyaran nono tsayuwar nono da cikowar nono Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace...
Maganin gyaran nono tsayuwar nono da cikowar nono
Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki so ganin su balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wanna hadin zaisa su ciko idan su yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu
waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama amma fa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska ki daka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari.
to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana,wancan na waken soya sau daya kafin kici komai.
Shi kuma na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nonon wannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu za suyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau.
Allah yasa a dace.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
Assalamu alaikum, malam kuwan naki ka taba saka video a YouTube akan giyaran nono, da tumpapiya. Yanzu na nema bangani ba amma in akoyi video ko ba yani. Ina so.
ReplyDelete