Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin dadewa wajen jima'i maganin kankancewar gaba da karfin maza

Maganin saurin kawowa da karfin maza da kankancewar gaba  Duk shekarun ka duk rashin karfin ka,duk raunin mazakutar ka kasha wannan hadin za...

Maganin saurin kawowa da karfin maza da kankancewar gaba 



Duk shekarun ka duk rashin karfin ka,duk raunin mazakutar ka kasha wannan hadin zaka bada wuta a daren da kake so.

Zaka jima kana jima'i,zaka samu karfi da Nishadi,zaka samu erection sosai da sosai idan kasha wannan sirrin.


Zaa nemi


1. Garin kusbara (Coriander seeds) chokali 3
2. Garin dabino chokali 1 da rabi


Zaa hade su waje daya a chakuda a rika zuba karamin chokali teaspoon a cikin madara rabin kofi ko nono me kyau ana sha awa daya kafin jima'i.




Na tsawon sati 3 ko wata daya domin samun ingantaccen karfin jima'i.


Allah yasa mu dace.


Daga shafin maijalalaini.com
Daga dan uwan ku drmaijalalaini


Zaku iya shiga group namu 👉Na Telegram

Domin bukatar magani hadadde 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share🙏

No comments