Sabbin magunguna:

latest

Previous

Home remedy for toilet infection

DOMIN KARIN RUWAN MANIYYI. Yan uwa da yawa suna yawan tambaya ta maganin dazai kara ruwan maniyyi ga masu karancin sa ko wadan da nasu ya ts...

DOMIN KARIN RUWAN MANIYYI.




Yan uwa da yawa suna yawan tambaya ta maganin dazai kara ruwan maniyyi ga masu karancin sa ko wadan da nasu ya tsinke, insha Allah ga wata hanya wacce zata taimaka matuka.

A samu Dabino a bare shi a cire kwallon cikin sa,sai a jika shi ya kwana daya, sannan a zuba shi a blender a nika shi sosai.

Sannan a kawo zuma a hada da wannan Dabinon da aka nika a hade su waje guda,amma kar yayi kauri sosai.

Za'a rika shan babban chokali 4 da safe kafin a karya, chokali 4 da yamma haka har tsawon sati 2.

Sannan yawan cin miyar kubewa ma yana kara ruwan maniyyi,haka nan cin kifi ma yana taimakawa,motsa jiki ma haka.

Wallahu a'alamu.

Maijalalaini islmic chamest 08137482786

Domin shiga group 👇👇
https://t.me/+Q6DAL6WHKhhrxxZo

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
LIKE AND SHARE.

No comments